M Shareef
MUSIC: Umar M Shareef Kawaye Song
SauKar Da Wakar Umar M Shareef Mai Taken “Kawaye”
* Kawaye Nake Ni Da Ke
* Amma A Yau Zamu FarraKe
* Ki Dau Amanata Zaki Ci
* Zaman Mu Bai Amfane Mu Ba
* Kawaye Muke Ni DaKe
* Daina Batun Zamu FarraKe
* Babu Ta Yanda Zamu TsallaKe
* Kaddara Ce Tazo Dashi.
DOWNLOAD MP3