MUSIC: Umar M Shareef – Karki Wuce Song
Umar M Shareef Ya Saki Sabuwar Wakarsa Mai Suna “Karki Wuce” “Ki Bari Yan Mata Akwai Labari”, Wannan Wakar Yayita Ne A Cikin Sabon Fim Dinsu Na SarKi Goma Zamani Homa.
SauKe Wakar Cikin WayoyinKu. Domin Jin DadinKu
Allah ya kara basira Oga