M Shareef

MUSIC: Umar M Shareef KarKi Manta Dani 2019 Song

Alkawwarin Mu Nanan, 
Alkawarinmu Nanan, 

Komai Nisa Na Dare Ashe Gari Zai Waye Waaa, 

Komai Nisan Jifa Ashe, Kasa Zai Dawowa… 

Rabon Kwado Ko Yahau Samaaaa..  Kasa Zai Sakkowa, 

Na Cire Raina A Gamo Dake, 
Na Dau Hakuri Zan Manta Dake, 
Na Kasa Yin Rayuwa Babu Ke, 
Kullun Tunanina Yaya Kike, 

Alkawarin Mu Nanan Dani Dake..  Kona Mutu Kinanan A Zuciya, 

Alkawarin Mu Nanan Dani Dake..  Kona Mutu Kinanan A Zuciya,

DOWNLOAD MP3

NgHausa

I am YusHau Uba, CEO/Founder Of HausaMini.Com.Ng

One Comment

Back to top button