M Shareef
MUSIC: Umar M Shareef – Kamanni Munyo Song

Sauke Sabuwar Wakar Umar M Shareef Mai Suna “Kamanni Munyo” Daga Sabon Fim Din FKD Production, Fim Din Da Aka Shirya Ma Ramadan Booth Tare Da Nafisa Abdullahi.
Umar M Shareef Tare Da Hadin Guiwar Hairat Abdullahi Suka Rera Wakar. Sauke Wakar Ku Saurara Domin Jin Dadinku.







