M Shareef
MUSIC: Umar M Shareef “Jidda”
▶Na Riga Na Seto Kalaman Da Zan Furta Miki..
▶Tunda Dai Na Gano Yan Mata Suna Sara Miki..
▶Ko Agun Kyan Hali. Kin Kai Wadda Za.a Yaba Miki…
▶KyanKi Ya Kai Kyawu Na Rasa Ta Yaya Zana Fada,..
▶Ga Diri Ga Sura, Ku Banbancen Aya Da Gyada..
▶Ilimi Gun Jidda Akwaishi KoA Gobe Tanata Bidaaa..
▶Nutsuwa Gun Jidda Idanuna Su Sheda Ne..
▶ Jidda Mai Alkunyaaa Halinta Abun Koyi Ne,
▶Jindda Ko Dawisu Neee..
▶Da Kwalliya Tayo Ficeee..
▶Iya Mace KinKai Maceee..
▶Tauraruwa HasKe Kikeee..
▶Cikinsu Ke Tadaban Kikee..
▶A Ganki Dole A BarKi Kee..
Listen & Download “Umar M Shareef – Jidda” below:-