M Shareef

MUSIC: Umar M Shareef Hauwa Kulu Song

SauKar Da Sabuwar Wakar Umar M Shareef Mai Taken Hauwa Kulu Daga Sabon Film Dinsu,

Ga Kadan Daga Baitocin Wakar..

 

Ki Daina Kuka, Hauwa Kulu. 

Share Hawaye Kinji Kulu, 

Komai Ya SameKi Kddare Ce, 

Ba Yadda Za,ai Ki Tsallaketa, 

Ki Fidda Damuwar Dake A Ranki, 

A Dukka Yanayin Da Ki Sammu Kanki, 

Nayi Alkawar Banayo GudunKi,
Zan Zamo Miki Majingina,

 

One Comment

  1. Gsky film din hauwa kulu wa'azi ne kuma tabbas komai yana faruwa a wannan rayuwa ta mu tabbas darasi ne
    Mee too I stand to fight with rape abuses I say no to rape

Back to top button
error: Content is protected !!