M Shareef
MUSIC: Umar M Shareef Hauwa Kulu Song 2
SauKar Da Sabuwar Wakar, Fim Din Hauwa Kulu, Fim Din Da Jarumi Umar M Shareef Tare Da Jaruma Hassana Muhammad Su Fito Su Taka Rawa A Cikin Shirin…
Wannan Itace Waka Ta Biyu Na Shirin Bayan MUSIC: Umar M Shareef Hauwa Kulu Song, SauKar Da Wannan Ma Domin MorewarKu..
Tabbas wannan waqar ta hauwa'u kulu tayi dadi Umar m sharing Allah ya qara basiru da Nisan kwana