M Shareef
MUSIC: Umar M Shareef HadduwarMu Latest Song
Hadduwarmu Tasa Farin Ciki A Raina …. Yanzun Ke Kadai Nake Ra.ayi
Na Tsaya Dake A So Jaruma
Ke Nake Shirinma Hiddima
KyanKi Kesa JiKi Yana Tsuma
Ke Na Zaba Abokiyar Zama
HanKali Yana KanKi Na Gano Alama
Shi Kadai Ya Issa Nai Fahari
Listen & Download “Umar M Shareef – HadduwarMu” below:-
Gaskiya wannan wakar tayimatukar haduwa dadadin saurara Allah yakara basira hahaha da Karin iya kirkira da fahimta