Musics

MUSIC: Umar M SHareeF Ft- Nura M. Inua Ft- HumbleSmith – YARINYA

Jaratan Mawakan Hausa Umar M SHareeF Tare Da Nura M Inua Sun SaKi Wata Wakar Da Suyi Hadin Guiwa Tare Da Mawakin Kudu HumbleSmith … Wakar Mai Taken YARINYA ..

Wakar Sunyitane Akan Yan Matan Su .. Kowanne Daga Cikinsu Ya Kuranta Tashi Wakar .. Shi Mawaki HumbleSmith Shine Mawaki Daya Fara Baiti A Wakar .. Yayi Amfani Da Yarensa Na IGBO Da Kuma Turanci Sai Mawaki Nura M Inua Shima Yayi Baitocinsa Ne Cikin Yaren Hausa Kamar Yanda Aka Saba Jinshi … Umar M Shareef Shine Yayi Baitin Karshe Inda Shi Kuma Yayi Amfani Da Harshen Hausa Sannan Kuma Ya Dan Hada Ka Turanci … Asha Sauraro Lafiya

Download Now

Back to top button
error: Content is protected !!