M Shareef
MUSIC: Umar M Shareef Ft- Mr Young K – “Bayanin Sauti” – Sautin

Mawaki Hausa Hip Hop, Mr Young K, Ya Sako Wata Wakasa Mai Suna “Bayanin Sauti” Wakar Da Yayita Da Hadin Guiwar Shaharararen Mawakin Hausa Wato Umar M Shareef.
Inda Mawakan Sukayi Wakar Zallah Akan Sauti, Hakan Ne Yasa Itama Wakar Ta Sami Sauti Dai Dai Yanda Ya Kamata.
Sauke Wakar Ku Saurara Domin Jin DadinKu.







