M Shareef
MUSIC: Umar M Shareef Ft- Auta MG – Wata Sabuwa
Umar M Shareef Ft- Auta MG – Wata Sabuwa Mp3 Download.
Sabuwar Wakar Umar M Shareef Hadin Guiwa Tare Da Auta mG, Wakar Mai Taken Wata Sabuwa.
Asalin Wakar Auta MG Ne ya Kirkireta Tare Da Tallafin Umar M Shareef, Wakar Tayi Dadi Ta Tsaru Tare Da Bada Ma.ana
Kadan Daga Baitocin Wakar
Da Sallama Na faro baitina Tsaya kuji zance.
AutaMG Shi Sako Baitina Ya Tantance.
A Wakarshi Shi Na Sako Muryana Na Amince.
Kunji Tambura Karkui Jira Kuzo Mu Taka Rawa.
Komai Da Lokaci RabonKa zakaci, Nawa Ku Bani inyo Rawa.
Kaji KuCi Tsaki Kara Sai Jaki, Kifi Gatanka Shine Ruwa.
Samu Rashi Allah, Wani Baiga Wannan Ba.
Inka Rike Allah Bazai Hanama Ba.
InKayi La Haula, Baza iyama Ba.
Farin Cikin Mukazo Mu Sakaku Masoya.
Auta MG Da Umar M Shareef Mungodewa Masoya.
M shareef kana qoqari allah ya qara basira da kariya
Amin..