M Shareef
MUSIC: Umar M Shareef – Fatima
MUSIC: Umar M Shareef – Fatima 2019 Music
Saukar Da Wakar Umar M Shareef Mai Taken Fatima Gode,
Wakar Yayitane Ga Yarinyar (Fatima GoJe)Tsohuwar Gwamnan Jihar Gombe Waton Dan Juma Goje, Dare Da Angonta Ibrahim Tumsa
Kadan Daga Baitin Wakar
● Aure Na Fatima Ne
● Babu Cece Kuce
● Fatima Yau RanarKi Ce
● Fati Babbar Mace
● Kin Ciri Tuta
● A Kyan Hali Zance Kin Banbanta
● Da Ta Fito Sai Ace Kin Banbanta
● Kin Zamto Adon Gari
● Me Haske Duhun Gari
● Kinyi Daban Cikin Dari
● Amarya Ce Fatima
● Dawisu Ce Fatima
● Da Kin Fito Angama
● Abarki Sai Lalama
● Kyan Hali Fatima
● Hakuri Fatima
● Tausayi Fatima
● Taimako Fatima
● Ba Kamar Fatima