M Shareef
MUSIC: Umar M Shareef – “Fanan” Song Mp3
Umar M Shareef Ya Saki Sabuwar Wakarsa Mai Sunan “Fanan” Daga Sabon Fim Din Mansura Isah Mai Suna Fanan. Wannan Fim Din Saboda Da Jaruma Mansura Isah Take Shiryawa.
Wanda Ya Hada Da Manya Da Kananan Jaruman KannyWood. Ciki Harda Mijin Nata Wato Sani Danja.
Sauke Wakar Cikin WayoyinKu.