M Shareef

MUSIC: Umar M Shareef Fadli 2019 New Song

Sabuwar Wakar Umar, M Shareef Ta Wannan Shekarar 2019 Mai Taken Fadli

* Bazan So Ba..  Ko DA Was a Bazan BarKi Ba, 

* Na Duba Duk A Ciki Banga KamarKi Ba,  

* Mun Saba Ni Dake Baza, a Rabamu Ba,  

* Mun Caba , Mun Munyo Sure Baza.a Rabamu Ba,  

* Shine Dai Dai Tun Daganan Mu Baryin FargaBa,  

* Ke Na So Tun DA Ni Kiso Hakan Yay Kyautuwa. 

 DOWNLOAD MP3

Back to top button
error: Content is protected !!