M Shareef

MUSIC: Umar M Shareef Daren Jiya Song

Na KirKiro Zance Nazo Ga Yan RiKa. 

Na KanKaro Girma Nasa Cikin JaKa. 

Na Tattaro Yarda Duk Na MallaKa. 

Na Bijjiro Kauna Na BaKi To RiQa. 

Soyayya Kin Bani Nawa Kin Sata A Zuciya , Shine Yasani Wuya Ko Dadi Ni Bazan BarKiBa.

Farin Ciki Kai Ne Mai Sawa Inyi.. 

BaKin Ciki Kai BaKa So Inyi.. 

Gidanmu Nake Can Nike Da Ra,ayi.. 

In Hau DoKi A Kirani Ta Dan Saurayi.. 

Giya Naso Nasha Kunga Bazata Sakeni Ba… 

Kushe Bazata Sanya Indai SonKa Ba…

DOWNLOAD MP3

Back to top button
error: Content is protected !!