Ungategored
MUSIC: Umar M Shareef – “Da Ke” Song
Sabuwar Wakar Umar M Shareef Mai Suna “Da Ke” Wannan Sabuwar Wakar Umar M Shareef Ne. Wanda Ya Rereta Sannan Dan Uwansa Abdul M Shareef Yayi Nasarar Hawa Videon Wakar Tare Da Jaruma Amina Buzuwa.