M Shareef

MUSIC: Umar M Shareef Ciwon Idanuna Song

Umar M Shareef Ciwon Idanuna Song Sauke Wakar Umar M Shareef Mai Suna Ciwon Idanuna. Wakar Ciwon Idanuna Tana Daya Daga Cikin Wakokin Fim Din “Ciwon Idanuna”.

Umar M Shareef Yayi Kokari Sosai Wajen Rerewa Tare Da Kuma Taka Rawar Wakar, A Cikin Fim Din Ciwon Idanuna..

Sai Dai Wakar Bamu Samu Kawo Muku Cikakkiyar Ta Ba.. Amma Kuci Gaba Da kasancewa Tare Damu. Zaku Sami Cikakkiyar Wakar Da Zarar Ta Sami Zuwa Garemu.

DOWNLOAD NOW

Back to top button
error: Content is protected !!