M Shareef
MUSIC: Umar M Shareef – Cikin Daya Mp3 Download
Sauke Sabuwar Wakar Umar M Shareef “Cikin Daya A Cire Daya” Bayan Jimawa Ba Tare Da Anji Wata Sabuwar Wakar Daga Mawaki Umar M Shareef Ba.. Wannan Karon Yazo Muku Da Wasu Zafafa Sabbin Wakokinsa Masu Dadi.
Wannan “Cikin Daya A Cire Daya” Itama Daya Ne Daga Cikin Wakokin Nashi
Sauke Wakar Domin Jin Dadinku