M Shareef
MUSIC: Umar M Shareef Bana Bakwai Song “Oh Lale”
Sauke Sabuwar Wakar Umar M Shareef Na Cikin Film Din Bana Akwai Mai Taken “Oh Lale” Duk Da Cewa Wakar Ba Umar M Shareef Shi Kadai Yayita Ba.. Amma Zan Iya Cewa Shine Yaja Ragamar Wakar.
Film Din Bana Bakwai Dai Film Ne Da Aka Taba Yin Irinsa A Shekarun Baya, Inda Yanzun Aka Sake Dauko Labarin Aka Sake Shirya Wani Sabon Shirin. Inda Mashirya Shirin Ali Nuhu Tare Da AbubaKar Bashir Mai Shadda Suyi Kokari Wajen Hado Kan Jaruman Da Suka Shirya Sabon Shirin Dake Zuwa Nan Bada Jimawa Ba..
Ga Kadan Daga Cikin Bayani Da Kuma Mashiryan Wannan Wakar Ta “Oh Lale”
Officially released version of O LALE Song from the movie BANA BAKWAI
Featuring :
- Shuaibu Lawan,
- Saddiq Sani Saddiq,
- Abdul M Shareef,
- Ramadan Booth,
- Asiya Chairlady,
- Ali Dawayya,
- Auwal Isa West,
- Naseer Sadiq and
- Bilkisu Abdullahi.
Produced by
Abubakar Bashir Maishadda
Nazifi Asnanic
Lyrics and Music by
Umar M Shareff
Singers
- Umar M Shareef
- Yusuf Lazio
- Zuby Maazu
Choreography by
- Ali Nuhu
- Mustapha M Shareef
Directed by
Ali NuhuÂ