M Shareef
MUSIC: Umar M ShareeF – Ban GudunKi 2019 Song
Sabuwar Wakar Umar M Shareef Mai Taken Ban GudunKi Na Wannan Shekarar 2019,
* Zan Kula Dakee, Alkawari Ne Naiwa Kaina,.
* Na Aminta Cewa In Mutu Ke Ko Ki Zaunaa,.
* Zana Zauna Da Yinwa Ke Ko Kici Zanyi Murna,.
* Ko Ana Harbi, Ko Ana Harbiii. .
* Ko Ana Harbi Da Bindiga Zan Shigo Inzo Inda Kike