M Shareef

MUSIC: Umar M Shareef – 2019 Candy Song

Bayan Jimawa Da Akayi Batare Da Anji Wata Sabuwar Wakar Umar M Shareef Ba, Yanzun Mun Samu Mun Kawo Muku Wata Waka Da Yayi Ga Wasu Dalibai .

Wakar Ya Yita Ne Ga Daliban Makarantar Mata Na Garin Kacako A Jihar Kano, Government Girl Secondary School KacaKo Kano

Daliban Sunyi Candy Ne A Wannan Shekaran.. Wakar Tayi Dadi .. Muna Musu Fatan Allah Ya AlbarKaci Karatun Nasu

Back to top button
error: Content is protected !!