Musics
MUSIC: Tijjani Gandu – Makakku Ne Song Mp3 Download
Tijjani Gandu – “Makakku Ne” Abba Gida Gida Song Mp3 Download.
Sabuwar Wakar Tijjani Gandu, Babban Mawakin Kwankwasiyya Da Jam’iyyar NNPP, Waka Mai Taken “Makakku Ne” Wakar Na Zuwa Ne Bayan Samun Nasara Da Gwamnar Jihar Kano Yayi A Kotun Qoli, Abba Kabir Yusuf Kan Dan Takarar Karawarsa Na Jam’yyar APC, Dr Nasir Yusuf Gawuna.