Musics
MUSIC: Tijjani Gandu – “Kotu Zama Daram Dakau” Song Mp3 Download.
Tijjani Gandu – “Kotu Zama Daram Dakau” Abba Gida Gida Song Mp3 Download.
Sabuwar Wakar Tijjani Gandu, Babban Mawakin Kwankwasiyya Da Jam’iyyar NNPP, Waka Mai Taken “Kotu Zama Daram Dakau” Wakar Na Zuwa Ne Bayan Samun Nasara Da Gwamnar Jihar Kano Yayi A Kotun Qoli, Abba Kabir Yusuf Kan Dan Takarar Karawarsa Na Jam’yyar APC, Dr Nasir Yusuf Gawuna.