Ungategored
MUSIC: Salim Smart – Maryama Mp3 Song
Download Salim Smart – Maryama Mp3 Song
Salim Smart Ya Zo Mana Da Wata Sabuwar Zazzafar Wakarsa Mai Suna “Maryama” Wannan Wakar Mawakin Yayita Ne Ga Mai Suna Maryama.
Nasan Da Yawan Masu Sunan Da Kuma Masu Yanmata Masu Sunan Zasuji Dadin Wakar. Sauke Wakar Ku Saurara Domin Jin DadinKu.