Ungategored
MUSIC: Salim Smart – Banso Ki Gane Ba
Salim Smart Ya Sake Zuwa Da Wata Sabuwar Wakarsa Bayan Sakin Wakar Sa Da Tayi Farin Jini “Kaddarar Rayuwa” Na Cikin Shirin Labarina Series.
Wannan Sabuwar Mai Suna Nanso Ki Gane Ba. Itama Tayi Dadi Sosai.
Sauke Ku Saurara Domin Jin DadinKu.