Ungategored
MUSIC: Saddam Ungogo -Yar Kanon Dabo
Sabuwar Wakar Saddam Ungogo mai suna ” Yar Kanon Dabo ” to kuna ina masoya wakokin hausa kuzo fa ga yar kanon dabo daga bakin saddam domin jin dadinku.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Yar kano
– Baby yar kano
– Yar kanon dabo
– Yarinya yar kanon dabo
– Taje kurmin siyan kumbo
– Yan mata sha madarar lilo