Ungategored
MUSIC: Sabbin Wakokin Isah Ayagi 2020 Album
A Yau Shafin HausaMini Ta Samu Damar Kawo Muku Wakokin Matashin Shahararen Mawaki Sabbin Wakokin Isah Ayagi 2020 Album.
Wadannan Wasu Ne Daga Cikin Wakokin Mawakin Daya Fara Sakansu A Cikin Sabuwar Shekarar Nan Da Muke Ciki, Domin Faranta Ma Masoyansa Maza Da Mata, Na Kasar Nan Dama Wanda Bana Kasarnan Ba.
Wakokin Damu Sami Damar Kawo Muku Su, Basu Da Yawa Sosai. Domin Basu Kai Matsayin Album Ba, Sai Dai Nasan Sun Masoya Da Dama Zakuji Dadin Kasancewa Dasu,
Track List
1 Isah Ayagi Fatima Zahra
2 Isah Ayagi Son Maso Wani
3 Isah Ayagi Laila Majnun
4 Isah Ayagi Rayuwar Masoya