Ungategored
MUSIC: Sabbin Wakokin Hussaini Danko 2020 Album “Guda Uku”
Sabbin Wakokin Hussaini Danko 2020 Album “Guda Uku”
Wadannan Wasu Sabbin Wakokin Hussaini Danko 2020 Album Da Ya Sake Su Baya Bayan Nan A Wannan Shekarar. Mawakin Shima Bai Sake Wani Album Ba Cikin Wannan Shekarar, Sai Dai Masoyansa Da Dama Sunata Korafi Game Da Lamarin..
Shine Mu Samu Mu Kawo Muku Wasu Zafafan Wakokinsa Guda Uku. Ga Wakokin Kamar Haka
1- Hussaini DanKo So Ya Kamani
2- Hussaini DanKo Wanene Ni
3 – Hussaini DanKo Ta Tafi Ta Barni Shikenan