Musics
MUSIC: Sabbin Wakokin Gazali Miko 2020
Wadaddan Wasu Sabbin Wakokin Gazali Miko 2020, Na Wannan Shekarar. Wannan Wasu Daga Cikin Wakokin Gazali Miko.
Wakokin Sun Kunshi Na Ji DaNa Gani. Audio And Video. Wakokin Sunyi Dadi Musanman Duba Da Yanayin Salon Yanda Yake Kidanshi Ba Irin Na Sauran Mawaka Ba.
Wakokin Da Mu Tattaro Muku Sune Kamar Haka.
1. Gazali Miko Gidan Biki Audio Song
2. Gazali Miko Lilon Soyayya Audio Song
3 Gazali Miko Soyayya Ruwan Zuma