Abdul D OneAlbum
MUSIC: Sabbin Wakokin Abdul D One 2020
Bayan Jimawa Da Mukayi Bamu Kawo Muku Sabbin Wakokin Abdul D One 2020 Ba, Yau Mun Samu Damar Kawo Muku Wasu Zafafan Kuma Dadadan Wakokinsa,
Wakokin Muna Sa Rai Da Zasuja Ragamar Wakokinsa A Shekarar 2020,
Wakkin Mun Harhada Su Ne Domin GareKu Masoya,.. Wakokin Da Muka Kawo Muku Sun Hada Da.
1. Abdul D One Wacce Nasa A Zuciya
2. Abdul D One Har Abada Dani Dake
3. Abdul D One Latest
4. Abdul D One Kin Mallakeni
5. Abdul D One Numfashi Na
6. Abdul D One Nayarda
7. Abdul D One Lokaci
8. Abdul D One Soyayya Dani Dake
9. Abdul D One Zainabu Abu
10. Abdul D. One A Gidan Suna
11. Abdul D One Murjanatu Yar Gata
Shiga Nan Domin Sauke Sauran Sabbin Wakokin Nashi Sabbin Wakokin Abdul D One