Nura M Inua

MUSIC: Nura M. Inua – So Makaho Ne 2019 Song

Sauke Sabuwar Wakar Nura M Inua Mai Suna (So Makaho Ne) Wannan Wakar Sabuwa Ce Da Mawakin Ya Saka, Sannan Tana Daya Daga Cikin Wakokin Shi Da Ake Sa Ran Zasu Shahara A Wannan Shekarar Ta 2019,.

Wakar Dai Yayita Ne Tare Da Wani Mawakin Sai Kuma Wata Mace (Zuwaira Ismail)

Inda Mace Take Baiti Kamar Haka..

So Makaho Ne Da Bai Gane Inda Zaije, Karka Nacewa Wanda Bai Sonka, Dauki Mai SonKa

Inda Shi Kuma Na Mijin (Nura M Inuwa) Ke Ce Mata.

Tunda Shi So Ba.ayi Dole, Daina Bina Sonki Bashi A Zuciyana.. Karki Dameni

Saukar Da Wakar Domin Jin Yadda Wakar Ta Kaya

Back to top button
error: Content is protected !!