Nura M Inua
MUSIC: Nura M Inua Coronavirus Song
Download Nura M Inua Coronavirus Hausa Song Mp3.
Mawaki Nura M Inua Shima Ya Zo Mana Da Sabuwar Wakarsa Na Cuta Mai Sarkewar Numfashi Wato CoronaVirus, Mawakin Dai Yayi Shiru Bamajin Wani Amo Daga Gareshi.
Domin Kuwa Ya Kwana Biyu Ba Tare Da Ya Sake Wata Sabuwar Wakarsa Ba. Sai Dai Yau Munsami Damar Kawo Maku Wannan Sabuwar Wakar Daya Sake.
A Cikin Wakar Dai Nura M Inu Yaja Kunnen Mutane Sannan Ya Wayarma Da Mutane Game Da Cutar Ta Corona Wacce Ake Mata Lakabi Da Covid19.
Saurara Wakar Domin Karuwarku Da Kuma Jin Dadinku