Nura M Inua
MUSIC: Nura M Inua – Bin Ali

Sabuwar Wakar Nura M Inua, Bin Ali , Wakar Bin Ali, Wakace Na Wani Sabon Shiri Na Jarumi Ali Nuhu Tare Da Yaronsa Ahmad Ali Nuhu, Mawaki Nura M Inua Yayi Kokari Wajen Fitar Da Salon Wakar, SakamaKon Yayi Wakar Ce A Matsayin Muryar Yara,..
Sauke Wakar Don Saurara