Nura M Inua

MUSIC: Nura M Inua 2020 Song Maryam

Sauke Sabuwar Wakar Nura M Inua 2020 Song, Mai Taken “Maryam IFFA) Wakar Dai Yayita Ne Ga Wata Jaririya Da Abokinsa Ya Haifa,

Bayan Jimawa Ba Tare Da Jin Wata Sabuwar Wakar Nura m Inuwa Ba. Mun Samu Mun Kawo Ma Masoyan Nasa Wannan Wakar Domin Nasan Zai Daibe Musu Kewa Sosai,

KuCi Gaba Da Kasancewa Da Shafin Mu Domin Kawo Muku Dadada, Babbi Tare Da Zafafan Wakokin Nura M Inua Da Sauran Manya Da Kananan Mawaka.

Download Now

Back to top button
error: Content is protected !!