Ungategored
MUSIC: Nazir M Ahmad – So Hujja Ce Mp3 Song
Nazir M Ahmad – So Hujja Ce Mp3 Song Download
Nazir M Ahmad Wanda Akema Kirari Da Sarkin Waka, Yazo Mana Da Wata Sabuwar Wakarsa Mai Taken So Hajja Ce, Wakar Yayita Ne A Matsayin Ta Soyayya, Mawakin Yazo Da Wata Sabuwar Salon Waka Ba Yanda Aka Saba Ji Ba, Domin Ansanshi Da Wakokin Siyaya Da Kuma Na Rayuwa.
Sauke Wakar Domin Jin DadinKu
Assalam Allah yakara basira
Dan’allah Ina neman wakar Abdul d one ta sadiya sokoto, Mai taken,
Yaune ranar dazan tozali da adon raina
….. Dasaukata asokoto kiran wayarta
Nasarawa
ok. Zamu Bincika Maka Ita