Ungategored
MUSIC: Nazifi Asnanic – Wasika Ga Baba Buhari
Nazifi Asnanic Ya Saki Sabuwar Waka Mai Suna “Wasika Zuwa Ga Baba Buhari” Wannan Wakar Yayita Ne Game Da Halin Da Talakan Kasar Nan Suke Ciki.
Da Matsalar Tsaro, Ilimi Da Sauraran Matsaloli Dake Damun Kasar Mu. Musanmam Ma Arewacin Kasarmu
Sauke Wakar Ku Saurara.