Sabuwar Wakar Namenj Mai Taken “Namenj Magana” Wakar Da Shahararren Matashin Mawakin Hausa Waton Aliyu Namenj Ya Rerata.
Mawakin Yayi Kokari Wajen Rere Wakokin Domin Yanda Yake Buga Kidan Nashi Da Kuma Yanda Yake Kokarin Launa Baitocin Nashi.
Sauke Wakar Ku Jita Domin Jin DadinKu,