Melery
MUSIC: Melery 2020 Song Da Dadi So
Sauke Wakar Muhammad Melery 2020 Song “Da Dadi So” Wakar Da Dadi Wakace Ta Masoya Zallah,. Mawakin Yayi Tane Inda Yake Fadin Irin Dadin Dake Cikin Soyayya.
Ina Kuke Masoya, Ku Saurarata Tare Da Sauketa. Domin Kuji Irin Dadin Dake Cikin So