M Shareef

MUSIC: M Shareef Ft El Sharawi – Duniya Rigar Aro Ce

Sauke Sabuwar Wakar Hadin Guiwa Na Matashin Mawaki Mai Suna El Sharawi Tare Da Umar M Shareef, Wakar Mai Taken Duniya Rigar Aro Ce.

Wakar Dai Mawakan Sunyita Ne Game Da Yanda Halayyan Mutanen Zamanin Nan Ya Bashi.. Inda Suke Nuna Cewa Diniyar Nan Fa Bata Da Tabbas. Kamar Rigar Aro Take A Wajenmu.

Ku Sauke Wakar Ku Saurara Domin Jin DadinKu

DOWNLOAD NOW

Back to top button
error: Content is protected !!