[MUSIC & LYRICS]: Lilin Baba Ft- Umar M Shareef -Tsaya (Prod By Don Adah)
Bayan Wakar Nasarar Da Suka Samu A Wakarsu Ta MUSIC: Umar M. ShareeF Ft Lilin Ba Zama Kalli Sabon Bidiyon Wakar Umar M.Shereef Ft- Lilin Baba “Ba Zama”
Mawakan Biyu Waton Lilin Baba Da Umar M Shareef Da Wata Sabuwa Mai Taken “Tsaya”
Umar M Shareef *Verse 1*
* Yan MataZo Muyi Soyayya,
* Duk Abinda Kike So Na Shirya,
* Zo Muje Ummara Ce Saudiyya,
* Kin Daina Hawayeee,
* Ki Fadama Kawayeee,
* Zakiga Gata Ranar AurenKi,
* Alkawari Nayi Sai Kin Hau DoKi,
* Baby Dan Tsayaa,
* Akwai Zance Dayaa,
* Don Kin Hadu GasKiyaa,
* Kuma Kin Iya Kwalliyaa,
* Baby Danciya,
* Ki MatsoMuyi Cashiyaa,
* DonKin Iya Kwalliyaa,
Lillin Baba *Verse 2*
* Yan Mata Tsaya Kiji,
* Soyayya Ki Agaji,
* Don Naga Kina Da Aji,
* Zan Baki Kudina In KaiKi Haji,
* Ni Akan SanKi Sam BanaJi,
* Kicewa KawananKi Kinyi MiJi,
* Gani GareKi, Yan Mata.
* Ni Ina RokonKi, Yan Mata,
* So Bani In BaKi, Yan Mata,
* Ni Ina KaunarKi, Yan Mataaa,
*Curus*
* Baby Dan Tsayaa,
* Akwai Zance Dayaa,
* Don Kin Hadu GasKiyaa,
* Kuma Kin Iya Kwalliyaa,
* Baby Danciya,
* Ki MatsoMuyi Cashiyaa,
* Kin Hadu GasKiya
* DonKin Iya Kwalliyaa,
Umar M Shareef *Verse 3*
*Naso In GanKi A Kowace Safiyaa
* HotonKi In Kalla Kafin Kwanciya
* Arai Kika Zauna
* Ko Yaushe Inayin Murna
* Duba A Idona
* FusKarKi Ciki Ta Nuna
Lilin Baba *Verse 4*
*Naga Mata Na LeQe
* BanSon Wata Ni Sai Ke
* Ni Kiban
* SonKi Kiban
* Kin Shiga Raina Cikin Soyayya
*Curus*
* Baby Dan Tsayaa,
* Akwai Zance Dayaa,
* Don Kin Hadu GasKiyaa,
* Kuma Kin Iya Kwalliyaa,
* Baby Danciya,
* Ki MatsoMuyi Cashiyaa,
* Kin Hadu GasKiya
* DonKin Iya Kwalliyaa,