Musics

MUSIC: Kasheepu Amjad Ft, Umar M Shareef x Nura M Inuwa, & Hamisu Breaker – (Zanen Zabo)

Zanen Zabo

Kasheepu Amjad Ft, Umar M Shareef x Nura M Inuwa, & Hamisu Breaker – Official Audio Song (Zanen Zabo)

Sabuwar Wakar Hadin Guiwa Mai Suna “Zanen Zabo” Na Gamayyar Manya Kuma Shahararrun Mawakanmu Na Hausa Da Muke Ji Dasu, “Kasheepu Amjad Ft, Umar M Shareef x Nura M Inuwa, & Hamisu Breaker

Kasheepu Amjad, Shine Yaja Ragamar Kida Tare Da Daukar Nauyin Wakar. Wakar Tasu Ta Soyayya Ce Domin Kowanne Mawakin Baitocin Soyayya Yayi A Cikin Wakar.

 

audio Zanen Zabo by Kasheepu Amjad

DOWNLOAD MP3

Back to top button
error: Content is protected !!