Ungategored
MUSIC: Isah Ayagi Tambaya Mp3 Download
Mawaki Isah Ayagi Ya Sake Zuwa Maku Da Wata Zazzafar Wakarsa Ta Soyayya Mai Taken “Tambaya’ Wakar Yayi Tane Game Da Halin Da So Ke Jefa Mutum Ciki. Dadinsa Da Kuma Wahalarsa.
Sauke Wakar Ku Saurara Domin Nasan Zaku Sota Sosai.