Isah Ayagi
MUSIC: Isah Ayagi – Soyayyar Makaho
Sauke Sabuwar Isah Ayagi Mai Taken “Soyayyar MaKaho” Wakar Yayi Ta ne A Matsayin Shi Makaho Ne, Kuma Yana Soyayya Da Wata Budurwa.
Shine Yasa Ya Rera Wakar Yaushe Ne Idonsa Zai Bude Domin Yaga Masoyiyar Tashi.