Isah Ayagi
MUSIC: Isah Ayagi – Haulat & Tahir
Sabuwar Wakar Isah Ayagi Wanda Ya Shiryama Wasu Masoya Guda Biyu “Haulat Da Tahir” Wannan Wakar Tayi Dadi Sosai
Yanda Ya Musu Baitoci A Cikin Wakar. Saurara Tare Da Sauke Wakar Cikin WayoyinKu.