Ungategored
MUSIC: Isah Ayagi Ft- Tijjani Gandu – Coronavirus
Wakar Isah Ayagi Tare Da Isah Ayagi Da Kuma Gudun Mawan Fati Nijar, Da Sukayita Akan Cuta Mai Sarke Numfashi. Wakar Dai Sun Rereta Ne Ganin Yanda Halin Da Sanya Mutanen DuniYa.
Wannan Cuta Dai Mawaka Nan Gida Nigeria Dai Sunanan Sunata Waketa,
Muna Fatan Allah Ya Yaye Mana Ita.
Sauke Wakar Kujita