Ungategored
MUSIC: Isah Ayagi Banyi Nadama Song
Sauke Sabuwar Wakar Isah Ayagi Banyi Nadama, Wakar Banyi Nadama Wakace Da Isah Ayagi Yayita Akan Soyayya. Inda Yake Cema Budurwar Tashi Baiyi Nadamar Zama Da Ita Ba. Itama Take Ce Masa Batayi Nadamar Zama Dashi Ba.
Sauke Wakar Ku Saurara Domin Jin Dadinku