Ungategored
MUSIC: Hussaini Danko – “Gani” Mp3 Song Download
Hussaini Danko – “Gani” Latest Hausa Mp3 Song Download
Sauke Sabuwar Wakar Hussaini DanKo Mai Taken “Gani” Wakar Dai Zallar Na Soyayya Ce, Inda Take Da Take Kamar Haka
“Tunda Kinzo Bazana BarKi Ki Koma Ba, Bani Dama AzuciyarKi In Sami Rabo”
Wakar Tayi Dace Da Samun Kida Da Salo Masu Dadi Sauke Wakar Ku Saurareta Domin Nasan Zaku So Ta Musanman Ma Masoya.