Hamisu Breaker
MUSIC: Hamisu Breaker – So Ne Song
Sauke Sabuwar Wakar Hamisu Breaker Mai Taken “So Ne” Wakar Dai Yana Bayani Ne Game Da Halin Da So Ya Jefashi A Ciki. Inda Yake Rera Baitocin Halin Da So Din Ta Jefa Shi.
Abin Dai Abin Tausayi, Sauke Wakar Domin Jin Yanda Wakar Takasance.