Hamisu Breaker
MUSIC: Hamisu Breaker – “So Dadi” 2024 Song
Hamisu Breaker – “So Dadi” 2024 Song Download Audio.
Bayan Jimawa Da Mawakin Yayi Ba Tare Da Jin Wakokinsa Ba. Hamisu Breaker Ya Saki Sabbin Zafafan Wakokinsa Daya Mai Suna “So Dadi”
Dama Mawakin Ya Kware Wajen Sakin Wakokin Soyayya, Haka Wannan Din Ma Zallar Wakar Soyayya Ce.