Kannywood

Idan Nayi Fim Kwata Kwata Naira #3000 Ko #5000 Ake Bani

Ladin Cima Wance Akafi Sani Da Baba Tambaya Ta Bayyana Cewa Idan Aka Shirya Fim Da Ita Abin Da Ake Sallamanta Baya Wuce Naira Dubu Uku Ko Dubu Biyar.

Ta Bayyana Hakan Ne A Wani Hira Da Akayi Da Ita A Shafin BBCHausa. A Shirin Nan Na Daga Bakin Mai Ita. Ga Hirar Da Akayi Da Ita Anan.

Sai Dai Dai Kuma Daga Jin Wannan Hirar Nata Ne Sai Masu Shirya Fina Finai A Masana’antar KannyWood Su Fito Ku Karyata Lamarin Inda Suce Sam Maganar Na Ladin Cima Babu GasKia A Cikinta.

Ga Abin Da Suke Cewa Akan Lamarin

Back to top button
error: Content is protected !!